Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta kai zagayen karshe kuma na 3 na neman tikitin buga gasar cin kofin Duniya da za a gudanar...
Rundunar sojin saman kasar nan ta ce ta fara tantance jami’anta da suka kware wajen gudanar da wasan kwallon Polo, domin kafa kungiya ta musamman ta...
Hukumar wasanni ta jihar Kano ta ce, za ta ci gaba da bada goyon baya ga ƙungiyar marubuta labarin wasanni ta kasa reshan Jihar Kano SWAN....
Dan wasa Cristiano Ronaldo da ke wasa a kasar Portugal zai fuskanci tsaikon buga wasan Playoff domin samun damar zuwa gasar cin kofin duniya na shekarar...
Dan wasan bayan kasar Brazil Dani Alves ya sake komawa kungiyar kwallon kafa ta Barcelon a matsayin kyauta. Hakan na zuwa ne ta cikin wata sanarwa...
Labaran dake fitowa daga kasar Ingila sun tabbatar da cewar kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa , ta nada Steven Gerrard a matsayin sabon mai horar...
Kwamishinan matasa da wasanni na Jihar Kano Alhaji Kabiru Ado Lakwaya ya ce nan bada dadewa ba za’a kammala gyaran filin wasa na Sani Abacha dake...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kano Pillars ta lashe gasar cin kofin shugaban hukumar kwallon ƙafa ta Jihar Kano mai taken Ahlan Cup. An buga wasan dai...
Kungiyar Kwallon kafa ta Kano pillars ta kai matakin wasan karshe a Gasar cin kofin shugaban hukumar kwallon kafa ta Jihar Kano, Alhaji Sharu Rabi’u Alhan....
Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United ta nada Eddie Howe a matsayin sabon mai horar da ‘yan wasanta. Newcastle ta Nada Eddie Howe ne a ranar...