Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United da ke kasar Ingila sun tashi wasa 2 da 2 da kungiyar kwallon kafa ta Atalanta da ke kasar Italiya...
Biyo Bayan kammala shirye shiryen fara gasar share fagen tunkarar kakar wasanni mai kamawa, ta Ahlan Preseason Cup 2021, mahukuntan shirya gasar sun fitar da Jadawalin...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Napoli Luciano Spaletti ya ce dan wasan gaban Najeriya da Napoli Victor Osimhen zai dawo wasa a farkon watan...
Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham da ke kasar Ingila ta sanar da sallamar mai horar da tawagar Nuno Espirito Santo, bayan watanni hudu daya kwashe yana...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Mikel Arteta ya ce ba ya sha’awar horar da Barcelona. Wanda tuni rahotanni suka bayyana ya na cikin...
Tsohon kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Wayne Rooney ya zargi ‘yan wasan kungiyar da rashin samun nasarar ta. Yace dole sai sun dage...
A wasan karshe na gasar cin kofin Mariri Cola Nut Market, da ake kira da Chairman Cup, wasan da aka buga tsakanin kungiyar kwallon kafar Layin...
Wasu magoya bayan kungiyar kwallon kafa na Manchester United sun ce suna fatan hukumar gudanarwar kungiyar za ta Kori mai horar da ita Ole Gunnar Solskjær...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta Kori mai horar da ‘yan wasan ta Ronald Koeman. Barcelona dai ta Kori mai horarwar ne biyo bayan rashin nasarar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce a mako mai zuwa za ta bawa yan wasan Kano dake buga wasannin kwallon kafa daban-daban ajin Matasa su 44 Kudi...