Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta yi nasarar doke Dakkada FC da ci 1 mai ban haushi a gasar cin kofin Firimiya ta Najeriya a...
Hukumar kwallon kafa ta kasar England ta fitar da jadawalin gasar Firimiya ta kakar wasanni na shekarar 2022 zuwa 2023, inda zakarun gasar Manchester City za...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta lallasa kasar Sao Tome and Principe da ci 10-0 a wasan neman cancantar zuwa gasar cin kofin kasashen...
Manchester City ta lashe gasar firimiyar ƙasar Ingila bayan da ta samu nasara a kan Aston Villa da ci 3-2 a wasan ƙarshe na gasar. Manchester...
Yunkurin Manchester United na zuwa kofin zakarun turai na ci gaba da samun cikas, sakamakon rashin nasara a hannun Brighton da ci 4-0. Manchester United dai...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Mikel Arteta ya sabunta kwantaragin shekaru uku da tawagar da ke birnin London. Dan kasar Spain Mikel Arteta ...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kai wasan karshe a kofin zakarun turai bayan doke Manchester City da ci 3 da 1 Filin wasa na...
Kamfanin zuba hannun jari na ƙasar Bahrain , Investcorp na cigaba da tattaunawa da kamfanin ƙasar Amurka na Elliot , Mamallakan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta AC...
Mai horar da ƙungiyar ƙwallon kwando ta Boston Celtics dake buga gasar ƙwallon kwandon Amurka ta NBA, ɗan asalin Najeriya Ime Udoka, ya zama gwarzon mai...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta lashe gasar La Liga ta kasar Andalus a karo na 35 bayan da ta doke kungiyar kwallon kafa ta...