Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta sabunta kwantaragin dan wasan tsakiyarta, Federico Valverde na tsawon shekaru 2, inda zai ci gaba da zama a kungiyar...
Mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Mikel Arteta, zai iya rasa aikin sa na horas da kungiyar, matukar tawagar bata yi nasara...
Mai horas da ‘yan wasan kwallon Kwando na Najeriya, D’TIGERS, Mike Brown, ya ce yana fatan Najeriya za ta lashe gasar cin kofin kwallon Kwando ta...
Tsohuwar lamba daya ta Duniya, Venus Williams ta fita daga gasar WTA Chicago Open, bayana rashin nasara da ta yi a hannun ‘yar wasa Taiwan Hsieh...
Ƙungiyar ta Kano Pillars ta ce, rashin shaidar ƙwarewa ta hukumar ƙwallon ƙafa ta Africa ce, ta sanya ta raba gari da maihorarwarta. Shugaban hukumar gudanarwar...
Ƙungiyar Kano Pillars ta raba gari da mai horarwarta Ibrahim Musa Jugunu. Jami’in yaɗa labaran ƙungiyar Lirwanu Idris Malikawa Garu ne ya sanar da hakan a...
Ƙungiyar Kano Pillars ta raba gari da mai horarwarta Ibrahim Musa Jugunu. Jami’in yaɗa labaran ƙungiyar Lirwanu Idris Malikawa Garu ne ya sanar da hakan a...
Tawagar ‘yan kasa da shekaru 19 ta kwallon hannu ta Najeriya sun shirya tsaf don tafiya zuwa birnin Tehran na kasar Iran. ‘Yan wasan dai za...
Mai masaukin baki Najeriya za ta fafata da Morocco a gasar cin kofin Aisha Buhari da za a fara ranar 13 ga watan Satumba mai kamawa....
Tawagar ‘yan wasan guje-guje da tsalle-tsalle na Najeriya ta yi nasarar lashe kautar zinare a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta ‘yan kasa da shekaru 20 ta...