Hukumar kwallon kafa ta Afirka, CAF ta ce da akwai bukatar kafafen yada labarai su samu yancin kawo rahotannin wasanni a nahiyar ba tare da fargaba...
Cristiano Ronaldo ya daidaita tarihin zakarun ‘yan wasan duniya wajen cin kwallaye 109 bayan cin kwallaye biyu a wasan da Portugal ta fafata da Faransa a...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta aike wa Lionel Messi da sakon taya murnar zagayowar ranar haihuwarsa. A yau Alhamis 24 ga watan Yunin 2021 ne,...
Ma’aikatar matasa da wasanni ta Najeriya za ta horar da matasa sama da dubu 36 ilimin fasahar zamani wato tare da hadin gwiwar kamfanin Microsoft. Mataimakin...
Mai horas da kungiyar kwallon Kwando ta Najeriya D’Tigers, ya gayyaci manyan ‘yan wasan NBA 12 da za su shiga cikin tawagar ‘yan wasa 49 wadanda...
Hukumar wasan guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya WA, ta cire sunan Shehu Gusau daga shafinta na karfar Internet a matsayin shugaban hukumar wasan guje-guje da tsalle-tsalle...
Masu shirya gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya da za a gudanar a birnin Tokyo dake kasar Japan mai taken Tokyo 2020, sun ce ‘yan kallo...
Dan wasan kasar Argentina Lionel Messi, ya yi kunne doki da Javier Mascherano wajen yawan wasanni ga kasar sa, a wasan da tawagar Argentina ta samu...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta ce kaftin Sergio Ramos ya yi bankwana da kungiyar bayan shafe shekaru 16. Kungiyar ta kuma ce an shirya...
An sace mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Rivers United Stanley Eguma tare da masu taimaka masa mutum biyu a kan hanyar Enugu. Rahotanni na...