Majalisar wakilai ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gaggauta ayyana dokar tabaci kan harkokin tsaro a kasar nan. Wannan na zuwa ne biyo...
Jam’iyyar APC ta ce nan ba da jimawa ba shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi maganin ‘yan ta’adda da ke zubar da jinin al’umma babu gaira...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da madugun jam’iyyar APC na kasa sanata Ahmed Bola Tinubu a fadar Asoro a daren jiya litinin. Jagoran jam’iyyar...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama wasu matasa sama da ashirin da ta ce suna fashin wayoyin jama’a. A cewar rundunar matasan sun fake da...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta radio da talabijin ta kasa (NBC) ta dakatar da tashar talabijin ta Channels sakamakon hira da ta yi da...
Runduna ta uku ta sojin kasar nan da ke barikin Bukavu anan Kano ta samu sabon babban kwamanda wanda ya kama aiki a ranar juma’a da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi wata ganawa ta musamman da sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken. Rahotanni sun ce shugaba Buhari zai gana da mista...
Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin kasar nan na majalisar dattijai sanata Ali Ndume, ya bukaci gwamatin tarayya da ta bayyana sunayen masu sana’ar canjin kudaden...
Jami’an hukumar kula da gidan gyaran hali ta kasa (NCS) a Kano sun kama wani jami’in hukumar da ake zargin sa da safarar miyagun kwayoyi da...
Wasu ƴan bindiga sun harbe wani magidanci Ahmad Sani Abbas mai kimanin shekaru 30 har lahira a Kano. Ɗan uwan marigayin Kamal Sani Abbas ya shaida...