Jagoran jam’iyyar APC na kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Lagos, Sanata Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki matasan kasar nan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce zai fi kyautatuwa Najeriya ta ci gaba da kasancewa a matsayin dunkulalliya domin hakan ne kawai zai kawo ci gaban...
Fadar shugaban kasa ta soki kalaman da tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya yi a baya-bayan nan wanda ya alakanta matsalar da kasar nan...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta cafke wani tsoho mai shekaru 70 a Jihar Niger da ke safarar kwayoyi ga...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da takwaransa na kasar Chadi Idriss Derby a fadar Asorok da ke Abuja. Rahotanni sun ce shugaban nin biyu za...
Mahaifin daya daga cikin dalibai da ‘yan bindiga su ka sace a Kaduna ya rasu sanadiyar bugun zuciya. Mahaifin daya daga cikin dalibai 39 ‘yan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da tsohon shugaban mulkin soji na kasar nan janar Abdussalami Abubakar mai ritaya yau a fadar Asorok. Mai taimakawa...
Rundunar sojin kasar nan ta fitar da jerin sunayen wadanda suka samu nasarar neman gurbin shiga aikin kananan hafsoshin soji wato (short service) na wannan shekara....
Shugaban kasar Amurka Mista Joe Biden ya gargadi kasar Korea ta arewa da ta guji tsokanar kasar sa domin kuwa Amurka a shirye ta ke da...
Wasu yan bindiga sun yiwa jami’an vijilante kwanton bauna a kauyen Kotonkoro da ke karamar hukumar Mariga, ta jihar Neja tare da kashe mutum 20. Wata...