

Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar mutane 9 tare da jikkatar mutum guda, sakamakon harin da “yan bindiga suka kai a kauyen Ungwan...
Rundunar yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da sace mutane 60 a ƙauyen Rini dake ƙaramar hukumar Bakura ta jihar Zamfara a daren Jumma’a. Mai magana...
Gwamnatin tarayya ta gargaɗi marubuta da suke bayar da bayanin cewa ƴan boko haram ɗin da suka tuba an sanya su cikin jami’an tsaron ƙasar nan....
Gwamnatin tarayya ta ce Najeriya na samun nasara wajen yaƙar ayyukan ta’addanci. Ministan yaɗa labarai da raya al’adu Alhaji Lai Mohammed ne ya bayyana hakan, yayin...
Ƴan bindigar da suka sace ɗaliban kwalejin aikin gona da ke Bakura a jihar Zamfara, sun bukaci a biya su diyya kafin wa’adin awanni 24. Yan...
An sayar da wani bangare na makarantar islamiyya ta Tanko Salihu da ke Tegina a karamar hukumar Rafi a Jihar Neja. Rahotanni sun bayyana cewa, an...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya buƙaci al’ummar da suke zaune a yankunan da aka fi fuskantar matsalar tsaro da su ɗauki matakin kare kan...
Ƙungiyar dattawan Arewa ta ce, ba za ta amince da tuban yan ƙungiyar boko haram da suke yi a yanzu ba. Shugaban ƙungiyar ta ƙasa Audu...
Gwamnatin jihar Zamfara ta alƙawarta ceto ɗaliban kwalejin aikin noma da ilimin dabbobi ta Bakura da ƴan bindiga suka sace a baya-bayan nan. Gwamna Muhammad Bello...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi holin mutane 156 da take zargi da aikata laifuka daban-daban a jihar. Mutanen an kama su da makamai masu...