Harkokin wasanni na kara samun tsaiko da koma baya ta bangarori da dama sakamakon cutar Corona Virus, mai lakabin Covid 19. Sai dai duk da haka...
Kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta ce za ta ci gaba da aiki tukuru wajen ceto rayukan al’umma musamman a wannan lokacin da ake...
‘Yan bindiga sun sace yayan gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Muhammed, Alhaji Adamu Muhammed a daren jiya Laraba. Rahotanni sun ce yan bindigar wadanda suka sace...
Gwamnatin tarayya, ta ce, ta rufe fadar shugaban kasa ne a jiya Laraba sakamakon ci gaba da yaduwar cutar Corona. Wannan na cikin wata sanarwa da...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, reshen jihar Kano ta bukaci ma’aikata gwamnati dasu kara himma wajen daukar matakan kariya na yakar cutar Corona a fadin jiha...
Tsohon kwamishinan harkokin matasa da wasanni na jihar Gombe Alhaji Faruk Yarma, ya yi kira ga hukumomi a dukkanin matakai , da su samar da sahihan...
A wata takarda mai dauke da sa hannun sakataren yada labaran mataimakin gwamna Hassan Musa Fagge, ta bayyana wadan da aka nada hadiman kamar haka ....
Daga ranar Juma’a 27 ga Watan Maris din nan, da karfe 12 na dare ne za a rufe duk iyakokin shigowa jihar Kano, duk cikin kokarin...
Maaikatar ilimin jahar Kaduna ta bibiyi wasu daga cikin makarantun kudin da ta samu labarin cewa basu bi umarnin da maaikatar ta bayar ba na cewa...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta gurfanar da wani matashi mai suna Umar Farouq mazaunin unguwar Sharada bisa zargin yin batanci ga Allah (s.w.a). Hukumar Hiisbah...