Shararren Malami akan zamantakewar al’umma na jamiar Bayero ta Kano Farfesa Sani Lawan ya ce annobar corona za ta haifar da matsalar durkushewar tattalin arzikin kasar...
A dazun nan ne aka tabbatar da cewar, gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya kamu da cutar Coronavirus bayan da sakamakon gwajin da da aka...
Hukumar KAROTA ta jihar Kano ta baiwa wani ma’aikacin ta dake kula da shukokin hukumar kyautar naira dubu dari sakamakon kokarinsa wajen kula dasu. Jami’in hukumar...
Gwamnatin jihar Kano tace zata tanadi dukkanin kayayyakin da jami’an kiwon lafiya zasuyi amfani dasu tare da kare Kansu daga kamuwa da cutar Corona. Gwamna Ganduje...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bada hutun mako biyu ga daukacin ma’aikatan jihar domin kariya daga annobar Coronavirus. Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Kwamaret...
An fitar da sunayen wadan da za’ a zaba don karrama su a bana daga bangaren Kwallon kafa mai taken ‘Nigeria Pitch Award 2019, wanda sukayi...
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta rade-radin da aka wayi gari da shi yau cewa wai an samu wani mai dauke da kwayar cutar Corona a filin...
Shugaban Kwalejin koyar da aikin tsafta ta Jihar Kano School of Hygiene Dakta Bashir Bala Getso, ya bayyana cewa cutar Corona ta samo asali ne daga...
Babban jojin Najeriya justice tanko Muhammad ya bada umarnin rufe dukkan kotunan kasar nan daga gobe Talata awani mataki na ya ki da cutar Corona da...