Gwamnatin jihar Kano ta baiwa ‘yan uwan Marigayi Nasir Abubakar tallafin kayan abunci wanda Motar kamfanin Dangote tayi sanadiyyar mutuwarsu da iyalinsa a wani hadari a...
Yayin kammala jawabinsa, Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce sun kafa kwamitoci na musamman a kananan hukumomi wanda da zarar a samu bullar cutar...
Jami’ar Bayero dake nan Kano, ta musanta labarin da ke cewa an samu bullar cutar Corona a makarantar. Hakan na cikin wata sanarwa da Jami’ar ta...
Fadar shugaban kasa ta mai da martani game da yadda wasu daga cikin ‘yan majalisun wakilan kasar nan suka ki amincewa ayi musu gwajin cutar Corona...
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da cewa Gwamnan jihar Sanata Bala Muhammad ya killace kansa biyo bayan musabiha da ya yi da dan gidan tsohon mataimakin...
Shirye-shirye sun kammala yayin da gwamnatin jihar kano ta bada sanarwar cewar, Gwamnan jihar Kano Abdullahi umar ganduje zai gudanar da jawabi ga al’ummar jihar kano...
Wata gobara da ta tashi da Unguwar Tudun Maliki dake nan birnin Kano, ta yi sanadiyar Asarar dukiyoyi masu tarin yawa, tare da lalata wasu gidaje...
An dauki matakan tsaro a harabar majalisar dokoki ta Kano a dazu bayan da jami’an tsaro suka mamaye majalisar Wakilin mu na majalisar dokoki Awwal Hassan...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta labarun da ake yadawa a shafukan sada zumunta wanda ke bayyana cewa an samu bullar Annobar Coronavirus a jihar Kano. Hakan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo ta tabbatar da garkuwa da ‘yan wasa biyu dake wasa a gasar Firimiya ta kasa. Rundunar ta ce a jiya lahadi...