

Ƙungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta nuna damuwa kan karuwar sace mutane a Najeriya, inda ta ce an sace akalla mutane 1,100 tsakanin...
Shugaban darikar Katolika Paparoma Pope Leo ya yi kakkausar suka kan hare-haren soji da Amurka da Israel ke kaiwa kan Iran, inda ya bayyana cewa addini...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi ta ce ta ƙara ƙaimi wajen ƙarfafa tsaro domin daƙile ayyukan ‘yan bindiga da sauran laifuka a jihar. Kwamishinan ‘yan sandan...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bukaci dukkanin sarakuna, dagatai da masu unguwanni da su mayar da hankali wajen gudanar da addu’oin domin samun...
Bankin Duniya ya ce gyare-gyaren tattalin arziki da Najeriya ke yi sun fara haifar da sakamako mai kyau. Rahoton ya nuna cewa tattalin arzikin ƙasar ya...
Ministan lafiya na Lebanon ya ce daruruwan mutane ne suka jikkata wasu kuma suka mutu a sassan kasar, bayan da sojojin Isra’ila suka kaddamar da mafi...
Wani Ruwan sama kamar da bakin kwarya yayi sanadiyar lalata sabuwar tashar bas da aka kashe biliyoyin Nairori wajen gina ta a birnin tarayya Abuja. Rahotanni...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ya amince da dakatar da kai hare-hare kan Iran na tsawon makonni biyu, domin ba da damar kammala tattaunawar zaman...
Wasu da ake zargin ‘yan Boko Haram ne sun kai hari a ƙauyen Awapul da ke ƙaramar hukumar Chibok a jihar Borno. Rahotanni sun ce maharan...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da wani shiri na biyan bashin wutar lantarki da ya kai naira tiriliyan 3.3, domin gyara matsalolin da suka...