Tsohon shugaban majalisar tarayya ta kasa Alhaji Ghali Umar Na’abba ya karyata labarin rasuwarsa da ake ta yadawa a kafafan sada zumunta. A ranar Laraba ne...
Gwamnatin jihar Kano ta ce an samu karin mutum 2 da suka rasu, daga cikin wadanda suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce a ranar Laraba an samu karin mutane 196 da suka kamu da cutar Covid-19 a sassan...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara sanya dokar zaman gida na tsawon mako guda wadda dokar zata fara daga karfe 12 na daran ranar Juma’a, a kananan...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce a gobe Laraba sabuwar cibiyar gwajin cutar Covid-19 zata fara aiki a Kano. Shugaban cibiyar Chikwe...
Mai taimakawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan sabbin kafafan sadarwa na zamani Bashir Ahmad ya ce wasikar da Kwankwaso ya rubutawa shugaban kasa bata bi hanyar...
Cikin wata wasika da tsohon gwamnan Kano Injiniyya Rabi’u Musa Kwankwaso ya rubutawa shugaban kasa Malam Muhammadu Buhari ya nemi gwamnati da tayi wadannan abubuwa guda...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce mutane 208 ne suka warke daga cutar Covid-19. Cikin kididdigar da hukumar ta wallafa a shafinta...
Gwamnatin jihar Gombe ta sanya dokar zaman gida da takaita cakuduwar jama’a daga karfe 6 na yammacin gobe zuwa karfe 7 na safe domin dakile yaduwar...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Sokoto. Cikin sanarwar da hukumar ta wallafa a shafinta...