Ministan sadarwa na kasa Dakta Isah Ali Pantami ya karyata rade-radin da ake yadawa na rasuwar shugaban kungiyar Izala na kasa Sheikh Abdullahi Balalau. Jaridar Sahara...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa an samu karin mutane 65 da suka ku da cutar Covid-19 a ranar Jumu’a. Wannan kari da aka samu...
Gwamnan jihar Gombe yace masu dauke da cutar Corona da suka gudanar da zanga-zanga a Gombe ba ‘yan asalin jihar bane. Kwamishinan yada labaran jihar Gombe...
Hukumomi a jihar Kano sun tabbatar da cewa an sallami mutane 6 wadanda suka warke daga cutar Covid-19 a jihar. A jadawalin masu dauke da cutar...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa mutane 427 ne suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta Kano ta sanar a shafinta na...
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da cewa yanzu haka mutane 106 aka tabbatar sun kamu da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Borno ta...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce an samu ma’aikatan lafiya 14 da suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Gwamnan jihar Alhaji Aminu Bello Masari shi ne...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yanzu haka an sallami mutane 3 daga cikin wadanda suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Babban jami’i a kwamitin yaki...
Kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta tabbatar da cewa izuwa yanzu Likitoci 34 ne suka kamu da cutar Covid-19 yayin da suke tsaka da...
Rahotonni a nan Kano na cewa an cimma matsaya tsakanin ‘yan Kasuwar kayan masarufi ta Singer da kuma hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta...