Gwamnatin jihar Kano ta magantu kan sassauta dokar kulle a jihar da gwamnatin tarayya tayi. A cikin wata sanarwa da Gwamnatin Kano fitar a daren Litinin...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da samun karin mutane 13 dauke da cutar Covid-19 a jihar a ranar Laraba. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ce ta...
Hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa NCDC tace an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Kogi. Cikin jadawalin wadanda suka kamu da cutar da NCDC ta...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai ya kara tsawaita dokar kulle da zaman gida tsawon makonni biyu a jihar. Mataimakiyar gwamnan jihar Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe...
Maimartaba Sarkin Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira ga al’ummar Kano da su kiyaye dangane da yanayin da ake ciki na annobar Covid-19 da ta janyo...
Maimartaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris ya ce ranar Lahadi itace ranar Sallah a garin Zaria. Cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Wazirin Zazzau,...
Rahotonnin daga fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na cewa ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a yau Juma’a. Hakan na nufi musulmi za...
Tun bayan bullar cutar Covid-19 a Kano akan samu wasu ranaku da ba a samu kari na wadanda aka gano suna dauke da cutar ba. Ko...
Ministan sadarwa na kasa Dakta Isa Ali Pantami ya baiwa samari lakanin samun farin jini a wurin ‘yan matansu. Wani matashi mai amfani da shafin Twitter...
Ana ta yada wani labari a kafafan sada zumunta na cewa hukumar lafiya ta duniya WHO ta zabi jihar Kano kadai domin yin gwajin maganin cutar...