Gwamnatin jihar Kaduna ta ce sojoji sun samu nasaran ceto mutane tara daga cikin wadanda aka sace a jiya lahadi akan titin Kaduna zuwa Abuja. Hakan...
Majalisar wakilan ƙasar nan ta nemi a rushe sashen ƴan sanda mai yaƙi da ƴan daba na ƴan sandan Kano wato Anti Daba. Shugaban kwamitin tsaro...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yaba wa matasan jihar Kano bisa jajircewarsu wajen tabbatar da zaman lafiya a lokacin zanga-zangar EndSars. Shugaba Buhari ya bayyana hakan...
Daga Safarau Tijjani Adam Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce dole ne sai tsoffin dalibai sun taimakawa bangaren ilimi a kasar...
Shugaban majalisar malamai na shiyyar Arewa maso yamma Malam Ibrahim Khalil ya ce limamai na da rawar takawa wajen wajen wa’azantar da matasa illar shaye-shaye. ...
kungiyar makarantu masu zaman kansu ta kasa reshen Jihar Kano NAPPS ta amince da rage kaso 25 na kudin makarantar dalibai a zango na 3. ...
Jam’iyyar PDP ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya bada umarnin dawo da farashin man fetur kamar yadda yake a baya. Hakan na cikin...
Shugaban majalisar dattijai sanata Ahmed Lawan, y ace Najeriya ta dau turbar ci gaba duk da halin matsi da ake fuskanta a wannan lokaci. Sanata...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce akalla mutane 76 ne suka rasa rayukansu sanadiyar cutar shawara wato Yellow fever cikin kwanaki 11. ...
A kalla mutane 18 ne suka rasa rayuwakansu sakamakon hatsarin kwale-kwale a Kogin Buji da ke karamar hukumar Itas Gadau. Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi...