‘Yan majalisar dattawa da ke goyon bayan shugaban masu rinjaye na majalisar Sanata Ahmed Lawan sun musanta cewa, Sanata Ahmed Lawan idan ya samu nasarar...
An sako fitaccen makarancin Alkur’anin nan Sheikh Ahmad Suleiman, wanda wasu ‘yan bindiga su ka sace shi da abokan tafiyar sa a kwanakin baya. A...
Gwamnan jihar Bauchi mai barin gado Muhammad Abdullahi Abubakar ya amince da shan kaye tare da ta ya sabon zababben gwamnan jihar ta Bauchi Sanata Bala...
Jam’iyyar PDP dake nan Kano ta yi baranzanar shigar da kara a gaban kotu, don kalubalantar sakamakon zaben gwamnan da aka yi a wasu daga cikin...
Kamfanin mai na kasa NNPC zai duba yuwar kara fadada aikin samar da bututun mai da ake yi daga Ajaokuta zuwa Kaduna ya dangana zuwa nan...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya nemi kotu ta ayyana shi ne ya lashe zaben bana da aka yi na ‘yan takarar...
Jam’iyyar APC ta bukaci shugaban hukumar zabe ta kasa INEC da ya gaggauta sauya wajen aiki ga shugaban hukumar reshen jihar Rivers, Mr. Obo Effanga. Hakan...
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewar, ba’a yi wa shugaban kasa Muhamamdu Buhari adalci ba, kan shuka mara ma’ana da ake wa shugaban kasa Muhamamdu daban-daban...
Rundunar ‘yan sandan jihar kano ta tabbatar da mutuwar Dan Kasar Lebanon din nan da masu garkuwa da mutane suka sace lokacin da suke tsaka da...
Hukumar zabe mai zaman kata ta kasa INEC a halin yanzu na baiwa ‘yan takarar da suka ci nasara a babban zaben shugaban kasa da aka...