‘Yar wasan Najeriya dake rike da kambun tarihin Afirka, Ese Brume ta bayyana farin cikin ta na samun nasarar lashe lambar yabo ta farko ga Najeriya...
An dakatar da ‘yan wasan motsa jiki na kasar nan guda 10 a gasar Olympic da take gudana yanzu haka a birnin Tokyo na kasar Japan....
Hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta alakanta tsaikon da aka samu na rashin biyan ‘yan wasa da masu horarwa kudadensu akan lokaci da matsalar karancin...
An bukaci dan kwangilar dake aikin Titin Sheikh Mudi Salga a yankin karamar hukumar Dala da ya koma bakin aikin don kammala aikin cikin lokaci. Majalisar...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kaddamar da sabon wajen gudanar da wasanni mai suna GEJ Sports Club don samar da matasan ‘yan wasa masu hazaka...
Kungiyar kwallon kafa ta Rivers United ta shigar da korafi ga kamfanin shirya gasar League ta kasa LMC ta na kalubalantar Jigawa Golden Stars da yin...
John Terry ya bar matsayinsa na mataimakin mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa bayan shafe shekaru uku a kungiyar. Terry mai shekaru 40,...
Kungiyar kwallon kafa ta Fatih Karagumruk dake a kasar Turkiyya ta sanar da kammala yarjejeniyar daukar keftin din Super Eagles Ahmed Musa. Tsohon dan wasan gaban...
‘Yan wasa biyu tare da jami’I guda a cikin tawagar ‘yan wasan kwallon kafa na kasar Afirka ta Kudu sun kamu da cutar Corona a birnin...
An ayyana keftin din tawagar ‘yan wasan Tenis na kasa, Quadri Aruna cikin manyan ‘yan wasan 15 a gasar Tenis bangaren maza ta gasar Olympics da...