Dan wasan kasar Argentina Lionel Messi, ya yi kunne doki da Javier Mascherano wajen yawan wasanni ga kasar sa, a wasan da tawagar Argentina ta samu...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta ce kaftin Sergio Ramos ya yi bankwana da kungiyar bayan shafe shekaru 16. Kungiyar ta kuma ce an shirya...
An sace mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Rivers United Stanley Eguma tare da masu taimaka masa mutum biyu a kan hanyar Enugu. Rahotanni na...
Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare ya ce babu wata hukuma dake cin gashin kanta a karkashin ma’aikatar wasanni ta Najeriya. Dare ya yi wannan gargadin...
Mutane biyu na ikirarin lashe zaben shugabancin hukumar wasan guje-guje da tsalle-tsalle ta kasa AFN da aka gudanar daban-daban. An dai gudanar da zaben ne a...
Hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta ce tayi mamakin tarar da kamfanin shirya gasar League ta kasa LMC ya cita sakamakon hargitsin da...
Kamfanin dake shirya gasar League ta kasa LMC, ya ci tarar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars naira miliyan 7 da dubu dari 5 bisa tada...
Ma’aikatar wasanni ta Najeriya ta rushe hukumar gudanarwar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta kasa. Hakan na kunshe ta cikin wata sanarwa da mai taimakawa ministan wasanni...
Rikicin shugancin hukumar wasannin guje-guje da tsalla-tsalle ta kasa AFN, na kara kamari yayin da kowane tsagin bangarorin biyu ke shirin gudanar da zabe a yau...
Mukaddashiyar Daraktar Gasa a hukumar kwallon kafa ta Najeriya, Ruth David na daya daga cikin alkalan wasa 5 daga Najeriya da za su jagoranci wasannin share...