

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Frank Lampard, ya ce, dan wasan gaba Olivier Giroud da yake son sauya sheka nada matukar muhimmanci a...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester City Pep Guardiola, ya ce, yana bukatar kungiyar ta dauko dan wasa Aston Villa Jack Grealish. Guardiola ya...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasar Libya Ali El Margini ya ajiye aikinsa bayan da kungiyar ta yi rashin nasara a wasanni uku da...
Daraktan wasanni na kungiyar kwallopn kafa ta PSG Leonardo, ya ce, sun fara tattaunawa da ‘yan wasansu Neymar da Kylian Mbappe kan batun kwantiraginsu da kungiyar....
Za a dawo ci gaba da gasar cin kofin kwararru ta Najeriya wato NPFL na kakar wasa ta 2020 zuwa 2021 a ranar 6 ga watan...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Sierra Leone John Keister ya gayyaci ‘yan wasan kasar 16 dake taka leda a kungiyoyi daban-daban a fadin duniya...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce ta kashe kudi fiye da naira miliyan 175 wajen gyaran filayen wasanni guda biyu a jihar. Kwamishinan wasanni na jihar Sani...
Ma’aikatar wasanni ta Najeriya tare da hadin gwiwar kwamitin karta kwana kan cutar Corona da shugaban kasa ya kafa, sun ce za a gudanar da wasan...
Likitan dake kula da zakaran kwallon kafar kasar Argentina Diego Maradona, ya ce, an samu nasarar kammala yi masa aiki a kwakwalwar sa. Likitan da ya...