Ɗan wasa na ɗaya a duniya Novak Djokovic, ya tsallaka zuwa zagaye na biyu a gasar French Open ta Roland Garros, bayan doke ɗan wasa Mikael...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya FIFA, ta ɗage haramcin dakatar wa ta daukar ‘yan wasa ga kungiyar ƙwallon ƙafa ta Nkana FC, dake kasar Zambia. Haramcin...
Ma’aikatar wasanni ta kasar Rwanda, ta tabbatar da cewar za ta fara gyaran babban filin wasan ƙwallon ƙafa na kasar wato Amahoro National Stadium. Gyaran wanda...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Gareth Bale, ya ce baya nadamar barin kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid. Bale ya bayyana hakan...
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF, ta nada wadan da za su ja ragamar shugabancin kungiyoyin kwallon kafar Najeriya na ‘yan kasa da shekaru 17 da...
Kungiyar Kwallon kafa ta Rivers United mai buga gasar Firimiya ta kasa ‘NPFL ‘ ta sanar da daukar dan wasa Jimoh Gbadamosi. Kungiyar ta tabbatar da...
Kotun shari’ar wasanni wato Court of Arbitration for Sport (CAS), ta yi watsi da karar da kungiyar Kwallon kafa ta Wydad Athletic Club , ta kasar...
Dan wasan kasar Burtaniya Liam Broady ya samu tikitin buga gasar kwallon Tennis ta French Open karo na farko a tarihin wasannin sa. Liam Broady ya...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa, Super Eagles kuma dan wasan tsakiya na kungiyar Leicester City dake kasar Ingila, Wilfred Ndidi, zai kwashe watanni uku...
Kungiyar kwallon kafa ta AC Milan da ke kasar Italiya ta bayyana cewa dan wasanta Zlatan Ibrahimovic ya kamu da kwayar cutar Corona. Ibrahimovic mai shekaru...