Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare, ya ce, matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na mayar da wasanni daga harkokin nishadantuwa zuwa kasuwanci, ya sanya dole...
Zakakurin dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Lionel Messi, ya dawo sansanin kungiyar domin ci gaba da daukar horo, bayan gaza cimma burin sa na...
‘Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester City, Riyad Mahrez da Aymeric Laporte sun kamu da cutar Corona. Kungiyar ce ta tabbatar da haka a wata...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasar Ingila, Gareth Southgate, ya ce, an kori ‘yan wasa Phil Foden da Mason Greenwood daga masaukin ‘yan wasa,...
Dan wasan kwallon Tennis, Novak Djokovic ya bada hakuri kan jifar alkaliyar wasa mai kula da kan layi da ya yi da kwallo a gasar US...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Bournemouth, Callum Wilson, ya rattaba hannu a sabon kwantiragin shekara 4 da kungiyar Newcastle United kan kudi Yuro miliyan...
Gwamnatin tarayya ta sake ceto rukunin ‘yan kasar nan da aka yi safarar su zuwa kasar Labanon su ashirin da bakwai a jiya Lahadi a filin...
An sace kofin Afrika da kasar Masar ta dauka sau uku a jere a Shalkwatar hukumar da ke Alkahira babban birnin kasar ta Masar. Hukumar kwallon...
Ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon kafa ta Barcelona Lionel Messi ya ce, zai ci gaba da zama a ƙungiyar, sabo da babu ƙungiyar da za ta iya...
Shugaban hukumar shirya gasar Bundesligar kasar Jamus, Christian Seifert, ya ce kungiyoyin kwallon kafar dake buga gasar za su rinka sauyin ‘yan wasa sau biyar a...