Kevin De Bruyne da Robert Lewandowski da kuma Manuel Neuer na cikin jerin sunayen ‘yan wasan ukun farko da za a baiwa kyautar gwarzon dan wasa...
Kungiyar kwallon kafa ta Wolverhampton Wanderers ta dauki dan wasa Nelson Semedo daga Barcelona a kan kudi Euro miliyan 37. Mai horas da kungiyar Nuno Espirito...
Kungiyar kwallon kafa ta Sunshine Stars ta nada Gbenga Ogunbote a matsayin sabon mai horas da kungiyar. Ogunbote zai yi aiki da kungiyar a karo na...
‘Yar wasan guje-guje da tsalle-tsalle Ese Brume na daya daga cikin jerin manyan ‘yan wasan da za su fafata a wasan karshe na gasar League ta...
Gwamnatin jihar Kebbi ta jagoranci tawagar hukumar kwallon kafa ta kasa wajen kaddamar da fara ginin matsakacin filin wasan da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA...
Ministan matasa da wasanni Sunday Dare, ya ce matukar aka farfado da gasar cin kofin makarantun sakandire a fadin kasar nan, to ba sai an dogara...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasa, Gernot Rohr, ya gayyaci karin ‘yan wasan kasar nan shida da suke taka leda a kungiyoyin kwallon kafa...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta amince da kungiyar kwallon kafa ta kasar Faransa Rennes, domin daukan mai tsaron ragar kungiyar, Edourd Mendy. Chelsea na zawarcin...
Kungiyar kwallon kafa ta PSG na neman dan wasan gaban kungiyar Tottenham Hotspur, Dele Alli. Kungiyar ta bayyana cewa a yanzu haka ta na zawarcin dan...
Dan wasan tsakiyar kungiyar Manchester United, Ilkay Gundogan, ya kamu da cutar Corona. Kungiyar sa ce ta tabbatar da hakan cewa, dab wasan mai shekaru 29,...