Tsohon jami’in kula da lafiya na kungiyar kwallon kafa ta ‘yan kasa da shekara 17 ta kasa, Dr. Ayodeji Olarinoye, ya yi kira ga gwamnatin tarayya...
Kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund ta tabbatar da dan wasa Jadon Sancho zai ci gaba da zama a kungiyar. Hakan ya biyo bayan yunkuri da...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur, Eric Dier, ya ce mai horas da kungiyar Jose Mourinho ne ya bashi kwarin gwiwar ci gaba da...
Dan wasa Dominic Thiem, ya samu nasarar lashe gasar kwallon Tennis ta US Open wadda aka karkare a filin wasa na Arthur Ashe Stadium dake birnin...
Kamfanin shirya gasar League ta kasa LMC, ya fitar da jerin ka’idoji ga kungiyoyin kwallon kafa na cikin gida dake fafatawa a gasar cin kofin kwararru...
Kamfanin shirya gasar League ta kasa, LMC ya shirya wayar da kan kungiyoyin gasar cin kofin kwararru ta kasa dangane da tattara bayanan neman lisisi. Za...
Masu ruwa da tsaki a harkokin kwallon kafa a Afrika za su yanke hukunci kan ci gaba da gasar Champions League da kuma gasar cin kofin...
Kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa ta kammala cinikinta da Brentford kan dan wasa Ollie Watkins. Aston Villa dai ta sayi Watkins kan kudi Yuro miliyan...
Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Manchester City ta sake daukar ‘yar wasan kasar Ingila, Lucy Bronze daga kungiyar Lyon. Lucy Bronze ta saka hannu a...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Michy Batshuayi, zai saka hannu domin tsawaita kwantiragin sa da kungiyar kafin ya tafi Crystal Palace a matsayin...