

Majalisar Dokokin Kano ta bukaci gwamnatin jihar da ta dauki matakin gaggawa kan barkewar cutar Diphtheria cutar mashako, wadda rahotanni suka ce ta hallaka fiye da...
Man fetur da ake shigowa da shi kasar nan ya ƙaru a watan Yuli, yayin da samar da man daga matatun cikin gida ya ragu da...
Asusun ajiyar kuɗin waje na Najeriya ya ƙaru zuwa dala biliyan 52.66 ya zuwa ranar 19 ga Agusta, matakin da ya kasance mafi girma cikin sama...
Hukumar jin daɗin alhazai ta jihar Kano, ta ƙara wa’adin yin rijistar aikin Hajjin baɗi zuwa 31 ga watan nan da muke ciki na Agusta. ...
Wata tawaga daga fadar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ta kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi fitaccen ɗan siyasa kuma dattijon ƙasa Alhaji Hamza Usman Darma,...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce ta fara yunƙurin gudanar da aikin ruɓanya ayyukan matatun Ruwa da jihar ke da su domin tabbatar da cewa kowanne yanki...
Kamfanin Nestlé Milo ya tallafa wa masu sana’ar sayar da Shayi 2,000 a Kano da Jos ƙarƙashin shirinsa na tallafa wa kwastomomin da suka jima su...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA, reshen jihar Kano, ta ce za ta haɗa gwiwa da Cibiyar Ci gaban Ƙwarewar Aiki...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kana dan takakar shugaban kasa a jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta bayyana cikakkun bayanai kan yadda...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, zai jagoranci wani babban taro kan ma’adinan da ake matuƙar buƙata a duniya, wanda za a gudanar a Manhattan, New York,...