Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kuɓutar da wasu mutane 8 daga hannun masu garkuwa da mutane. Jami’in hulɗa da jama’a na ƴansandan jihar SP. Shehu...
Hukumomi a jamhuriyar Nijar sun janye dokar hana hawa Babur a jihar Tillaberi, mai fama da hare-haren ƴan ta’adda. Shugaban majalisar dokokin ƙasar Alhaji Saini Ommarou...
Al’umma da masana na bayyana ra’ayoyinsu kan sabbin matakai bakwai da Gwamnatin jihar ta sanya don magance matsalar tsaro da ta addabeta. Matakan dai sun haɗa...
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da ɗaukan wasu sabbin matakai domin magance matsalar tsaro da ke addabar jihar. A ranar Litinin ne Gwamnan jihar Alhaji Aminu...
Asusun tallafawa Ƙananan yara na Majalisar ɗinkin duniya UNICEF, ya ce ya samu nutsuwa bayan da masu garkuwa da mutane suka saki ɗaliban makarantar Salihu...
Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, ta shiga bincike kan kisan gillar da aka yiwa Abdulkarim Ibn Na-Allah mai shekaru 36, ɗa ga Sanata Bala Na’Allah....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi ƙarin bayani kan zargin da ake mata na bada fifiko kan hukunta marasa ƙarfi. Hakan dai ya biyo bayan...
Gwamnatin jihar Zamfara ta bada umarnin harbe duk me baburin da aka samu da goya mutane biyu aka kuma tsayar da shi yaki tsayawa. Mai Magana...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da yin garkuwa da mutane 4 a karamar hukumar Sabon Gari dake masarautar Zazzau. Mai Magana da yawun rundunar...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci hukumomin tsaro a kasar nan da su binciko ‘yan bindigar da ba a san su ba....