

Ƙungiyar gwamnonin ƙasar nan ta ce tsakanin watan Mayun shekarar dubu biyu da goma sha ɗaya zuwa Fabrairun wannan shekara, sama da ƴan Najeriya dubu saba’in...

Hukumar kula da harkokin ƴan sanda ta ƙasa PSC ta ki amincewa ta yiwa tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa EFCC...

Gwamman jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, yace, Sojojin kasar nan na fama da karancin ma’aikata da kayan aiki. Ya kuma ce, hakan ne ke kawo...

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da cibiyoyin tattara bayanai da zasu taimaka wajen samar da bayanai na yaki da ‘yan ta’adda a fadin jihar Zamfara. Ministan sadarwa...

Tsohon gwamnan mulkin soji na jihar Kaduna kanal Dangiwa Umar mai ritaya, ya caccaki jam’iyar APC da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari sakamakon mai da hankali da...

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kama wani matashi da ake zargin yana sojan gona, inda ya ke bayyana kansa a matsayin mataimakin kwamishinan ƴan sanda....

Jam’iyyar PDP ta yi All- wadai kan shirin da tace fadar shugaban kasa na yi na bawa tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa...

Sufeto Janar na ‘yan sandan kasar nan Usman Baba Alkali, ya ce, jami’an ‘yan sanda da sojoji akalla dubu biyar ne ke aikin yaki da ta’addanci...

Kwalejin horas da manyan hafsoshin soji dake Jaji a jihar Kaduna ta kori wasu manyan jami’an soji biyu bisa zargin sata. Jami’an da lamarin ya shafa...

Hukumar tsaron sirri ta DSS ta bayyana jagoran tsagerun yarbawa Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Sunday Igboho a matsayin wanda ta ke nema ruwa...