Rundunar sojin saman kasar nan ta yi watsi da faifan bidiyo da kungiyar boko haram ta fitar wadda ta ke ikirarin cewa mutanen ta ne suka...
Sarkin Kano na goma sha hudu a daular Fulani, Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya nemi al’ummomin kasashen jamhuriyar Nijar da Najeriya da su rika aiki...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya ce akwai ‘yan bindiga akalla guda dubu talatin a jihohin arewa maso yamma. A cewar gwamnan na Zamfara akwai kuma...
Kungiyar boko haram ta ce ita ce ta kakkabo jirgin yakin rundunar sojin sama na kasar nan da ya yi batan dabo a ranar laraba da...
Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce akwai fargabar cewa jirgin soji na yaki mallakinta da ya yi batan dabo a ranar laraba, akwai bayanan da...
Akalla mutane talatin da shida ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hatsarin jirgin kasa da ya abku a kasar Taiwan. Rahotanni sun ce, hatsarin ya faru...
Ministan sadarwa Dr Isa Ali Pantami, ya ce, duk wani dan Najeriya da ba shi da lambar shaidar zama dan kasa (NIN) zai iya fuskantar daurin...
Sashen kula da harkokin kasashen waje na Amurka ya ce babu wata kwa-kw-kwarar hujjar jami’an tsaron Najeriya sun kashe masu zanga-zangar ENDSARS a ranar 20 ga...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce wasu da ake zargin ‘yan fashi ne sun kashe mutane takwas tare da jikkata wasu hudu a wasu hare-hare daban-daban a...
Wani jirgin yakin sojin saman Najeriya ya bace sakamakon rikicin Boko Haram da ya addabi jihar Borno kamar yadda hukumomi suka bayyana a safiyar Alhamis. Mai...