Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce dakarun Operation wutar tabki na rundunar sojin kasar nan sun kashe ‘yan boko haram da ‘yan kungiyar ISWAP da dama...
Wasu da ake zargin batagari ne sun yi kutse a website mallakin hukumar zabe ta kasa INEC da kuma hukumar yaki da cin hanci da rashawa...
Jami’an tsaro sun gayyaci matasan huɗu cikin jagororin da suka shirya zanga-zanga a Kano. Jagoran masu zanga-zangar a Kano Sharu Ashir Nastura ya shaida wa Freedom...
Babban Bankin Kasa (CBN) ya ce ya zuba jarin Naira biliyan120 a harkokin masaku da masana’antun jima da sarrafa auduga. Mataimakin gwamnan bankin na CBN, Mista...
Gwamnatin tarayya ta ce gwamnatocin jihohin kasar nan ba zasu iya sarrafa ma’adinan da ke shimfide a jihohin su ba. Ministan ma’adanai da bunkasa Tama da...
Dan wasan tsakiyar Manchester United , dan kasar Faransa(France ), Paul Pogba ya tsawaita kwantiragin sa da tawagar na tsawon shekaru biyu har zuwa shekarar 2022....
Wasu ‘yan bindiga da har yanzu ba a ko waye ba sun hallaka wani malami a jami’ar tarayya ta Birnin Kebbi a jihar Kebbi Abdullahi Abubakar...
Rundunar ‘yansandan jihar Kano tayi holin wadanda take zargi da aikata laifuka daban-daban daga ranar tara ga watan tara na shekarar 2020 zuwa Sha shida ga...
Lafiyar kwakwalwa ita ce jigon gudanar da rayuwar ko wane bil’adama, inda take shafar mu’amala da kuma zamantakewar rayuwa, ta hanyar shafar yanayin tunanin ‘dan adam...
Gwamnatin jihar kano za ta kashe sama da naira biliyan 2 domin shirya zaben kananan hukumomin jihar da za’ayi ranar 16 ga watan Janairun badi. Kwamishinan...