Shugaban kasa muhammadu Buhari ya gargadi minstocin kasar nan da gwamnoni dasu rika girmama umarnin da majalisun dokokin kasar nan da suke bayar a kowani matakai....
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wani matashi daya kware wajen satar babura, a daidai lokacin da yake shan jibga a hanun wasu mutane. Kafin...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta samu nasarar lashe gasar Laligar kasar Spaniya ta shekarar 2019/2020 a yau Alhamis bayan da ta samu nasara kan...
Cibiyar jagoranci nagari da bunkasa aikin Jarida ta Dantiye wato Dantiye Centre of Good Leadership and Journalism, DCLJ, ta sanar da daukar tsohon mataimakin sufeto janar...
Wani masanin halayyar dan adam a jami’ar Bayero da ke nan Kano, ya bayyana cewar babban abinda ke haifar da mutuwar aure a kasar nan shi...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake kasar Ingila ta kawo wa kungiyar kwallon kafa ta Liverpool cikas wajen kokarin da take na hada maki 100 a...
Majalisar dokoki ta kasa ta gayyaci Ministan ilimi, Malam Adamu Adamu da ya zo ya yi ma ta jawabi kan dakatar da shirin bude makarantu da...
Gwammatin jihar Kano ta ce ya zuwa yanzu sati biyu kenan ba a samu ko mutum guda da cutar Corona ta hallaka ba a Kano. Mataimakin...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta ce babu-gudu ba ja da baya kan daukar mataki kan wadanda suka kasa kaya a...
Siyasar Kano dai aka ce sai Kano, Malam Salihu Sagir Takai dai daya ne daga cikin manyan ‘yan takarar gwamnan Kank a zabukan shekara ta 2011,...