Rugujewar wani gini mai hawa Uku a jihar Lagos ya yi sanadiyyar mutuwar wani kankanin yaro tare da jikkata wasu mutane 6 a yankin Lagos Island....
Kamfanin rarraba wutar lantarki na kasa TCN yace yunkurin da suke yi na samar da babbar transformer (mobile transformer) a Bichi da zata rika bai wa...
An bayyana cewa rashin tsari ne ya janyo tabarbarewar ilimi a wannan lokaci da duniya ke fuskantar annobar corona. Dakta Abubakar Sadiq Haruna na tsangayar ilimi...
Kimanin ‘yan Najeriya 246 ne aka dawo da su gida daga hadaddiyar daular larabawa sakamakon annobar cutar Covid-19. Hakan na cikin wata sanarwa da hukumar kula...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nada Abdurrazak Datti Salihi a matsayin sabon shugaban hukumar tattara kudaden haraji na cikin gida a Kano wato KIRS....
Hukumar kula da matasa ‘yan hidimar kasa ta sanar da cewa a ranar 16 ga watan Yulin nan da mu ke ciki ne za ta yaye...
Kwalejin horas da manyan hafsoshin sojojin kasar nan da ke Jaji a jihar Kaduna ta yaye jami’ai 1,142 bayan sun kammala karbar horo na musamman, domin...
Mai marataba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci hukumomin asibitin kashi na Dala da su samar da wani sashi wanda zai rika tallafawa marasa...
Kungiyar masu sayar da magunguna a nan Kano ta ce, hukumomin dake yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a Kano, na fuskantar karancin ma’aikata da kuma...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce an samu afkuwar wani hatsari a dai-dai gadar sama ta Aminu Dantata dake titin Murtala Muhammad a nan...