Kwamitin zartarwa na Jam’iyyar APC ya naɗa tsohon gwamnan jihar Oyo Sanata Abiola Ajimobi a matsayin shugaban riƙo na Jam’iyyar a matakin ƙasa. Hakan ya biyo...
Ya zuwa yanzu dai Najeriya ta kasance kasa ta uku da suka fi yawan masu dauke da cutar Covid-19 a nahiyar Afrika inda take biyewa kasashen...
Rahotonni daga jihar Nasarawa na cewa har yanzu al’umma basu murmure daga kuncin rayuwar da cutar Corona ta kawo ba, dukda cire dokar kulle da gwamnatin...
Rayuwa da corona wani darasi ne babba kuma mai zaman kansa lura da tarin kalubalen da al’umma suka shiga, sakamakon dokar zaman gida da kuma takaita...
Masanin kimiyyar siyasar nan a Kano Dakta Abbati Bako ya bayyana cewar ba’a samu wani ci gaba ba a tsawon shekaru 21 da aka yi ana...
Gwammatin jihar Kano ta tabbatar da cewa a ranar Lahadi an samu karin mutane 46 dake dauke da cutar Coronavirus a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar...
Hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa NCDC ta tabbatar da samun karin mutane 403 dake dauke da cutar Coronavirus a jihohi 19 na kasar nan da...
Kwamitin wayar da kai da hadin gwiwar majalisar limamai da ta malamai ta jihar Kano sun shirya wani taron bita na kwanaki uku domin wayar da...
Jihar Kano ta dawo ta uku a yawan masu cutar Coronavirus a Najeriya, yayinda birnin tarayya Abuja ta dawo ta biyu. Mutum 1092 aka tabbatar sun...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta gano wasu miyagun kwayoyi da kudinsu ya tasamma miliyan 25 a yankin unguwar Sabon Gari....