Kwalejin horas da manyan hafsoshin sojojin kasar nan da ke Jaji a jihar Kaduna ta yaye jami’ai 1,142 bayan sun kammala karbar horo na musamman, domin...
Mai marataba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci hukumomin asibitin kashi na Dala da su samar da wani sashi wanda zai rika tallafawa marasa...
Kungiyar masu sayar da magunguna a nan Kano ta ce, hukumomin dake yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a Kano, na fuskantar karancin ma’aikata da kuma...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce an samu afkuwar wani hatsari a dai-dai gadar sama ta Aminu Dantata dake titin Murtala Muhammad a nan...
Kwamitin zartarwa na Jam’iyyar APC ya naɗa tsohon gwamnan jihar Oyo Sanata Abiola Ajimobi a matsayin shugaban riƙo na Jam’iyyar a matakin ƙasa. Hakan ya biyo...
Ya zuwa yanzu dai Najeriya ta kasance kasa ta uku da suka fi yawan masu dauke da cutar Covid-19 a nahiyar Afrika inda take biyewa kasashen...
Rahotonni daga jihar Nasarawa na cewa har yanzu al’umma basu murmure daga kuncin rayuwar da cutar Corona ta kawo ba, dukda cire dokar kulle da gwamnatin...
Rayuwa da corona wani darasi ne babba kuma mai zaman kansa lura da tarin kalubalen da al’umma suka shiga, sakamakon dokar zaman gida da kuma takaita...
Masanin kimiyyar siyasar nan a Kano Dakta Abbati Bako ya bayyana cewar ba’a samu wani ci gaba ba a tsawon shekaru 21 da aka yi ana...
Gwammatin jihar Kano ta tabbatar da cewa a ranar Lahadi an samu karin mutane 46 dake dauke da cutar Coronavirus a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar...