Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce mutane 23 ne suka kamu da cutar Coronavirus a Kano ranar Litinin. Sanarwar da hukumar ta...
Wani malamin addinin musulunci a Kano Dakta Aminu Isma’il Abdulkadir ya ce yanzu haka ya samu nasarar kammala fassara littafin Sahihul Bukhari zuwa harshen Hausa. Cikin...
Al’ummar kwaryar birnin Kano sun shiga cikin zullumi sakamakon yawaitar mace-mace da ake samu a yankin kwaryar birnin. Rahotonni na nuni da cewa an samu karuwar...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya ce daga karfe 7 na safiyar Talata mai zuwa za a rufe kwaryar birnin Katsina ba shiga ba fita...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce an samu karin mutum 10 da suka kamu da kwayar cutar Coronavirus yau Asabar a Kano....
Sugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Malam Abba Kyari ya rasu. Mai baiwa shugaban kasa shawara kan yada labarai Femi Adesina ne ya bayyana hakan yanzu haka...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce an samu karin mutane 6 da sakamakon gwajin da aka yi musu ya nuna cewa suna...
Rahotonni daga Kano na cewa izuwa yanzu an samu karin mutane 6 da suka kamu da curar Coronavirus. Wata majiya mai tsuhe ta shaidawa Freedom Radio...
Kididdigar da cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta fitar a daren Alhamis da misalin karfe 10:20 ta nuna cewa babu ko mutum daya...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce mutum na farko mai dauke da cutar Coronavirus ya rasu a jihar. Cikin wata sanarwa da ma’aikatar ta wallafa...