Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kashe mayakan Boko-haram guda ashirin da uku yayin wani batakashi da suka yi a yankin tabkin Chadi. Daraktan yada labarai...
Ma’aikatan hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa NEMA sun fara yajin aikin gama gari, wadanda suka ce sun yi hakan ne don nuna adawa da...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta bukaci gwamnatin tarayya da ta yi koyi da darasin da ke cikin zaben shugaban kasa na alif dari tara da...
Gamayyar kungiyoyin kwadago na kasar nan sun baiwa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki ashirin da daya game da batun sabon tsarin mafi karancin albashi wanda aka tsara...
Babban Jojin babbar kotun tarayya da ke Abuja mai Shari’a Abdul-Kafarati ya fitar da jadawalin yadda hutun Manyan Kotunan kasar nan zai kasance a bana. Mai...
Nigeria da kasar Morocco sun amince da sanya hannu domin tabbatar da yarjejeniyar kafa bututun safarar iskar gas zuwa yankin Arewacin Africa zuwa gabar kogin Atlantic...
Sanata Dino Melaye da ke wakiltar Kogi ta tsakiya ya ce karramawar da gwamnatin tarayya ta yiwa MKO Abiola abu ne da ya da ce da...
Hukumar kula da gidajen yari ta kasa, ta ce; ba gaskiya bane cewa fursunoni sun fasa gidan yarin garin Minna a makwan jiya. A cewar...
Jam’iyyar PDP ta ce munafunci ne kawai ya sa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ayyana ranar goma sha biyu ga watan Yuni a matsayin ranar dimukuradiya....
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta bukaci masu hannu da shuni da su rungumi dabi’ar gina makarantun masu bukata ta musamman a fadin kasarnan don saukaka...