Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya gargadi tawagar ‘yan wasan da zasu wakilci Najeriya a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta Tokyo Olympics 2020 da su...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila tayi All… wadai da cin zarafin wasu ‘yan wasan kasar biyo bayan rashin nasara kan Italiya a wasan karshe na...
Tsohon dan wasa mai tsaron bayan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Sergio Ramos, ya rattaba hannu a kwantiragin shekara biyu a PSG. Ramos, mai shekaru...
Rukunin farko na tawagar ‘yan wasan da za su wakilci Najeriya a gasar Olympics ta 2020 da za a gudanar a Tokyo, za su tashi daga...
Hukumar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta Najeriya, AFN, ta bude sansanin horas da ‘yan wasan da za su wakilci kasar nan a gasar Olympics ta 2020....
Shahararran dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Lionel Messi, yanzu haka ya zama dan wasan da bai da wakili a hukumance. Yanzu haka dai kwantiragin...
Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta nada Nuno Espirito Santo a matsayin sabon mai horarwa. Nuno dan kasar Portugal ya bar kungiyar kwallon kafa ta Wolverhampton...
Gwamnatin Tarayya ta umarci Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya da ta yi kira ga mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Gernot Rohr, wajen...
Ministan Matasa da Wasanni, Sunday Dare, ya ce kwanannan za a dage dokar hana ‘yan kallo shiga filin wasa da Kwamitin Gwamnatin Tarayya kan yaki da...
Za a yiwa tawagar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles gwajin cutar COVID-19 a yau Talata 29 ga watan Yuni a Abuja. Jami’ai da ‘yan...