Yanzu haka dai kwantiragin Ozil a Arsenal zai kare ne a watan farkon na kakar wasa mai zuwa ta 2021. Rashin tabuka abin a zo a...
Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United ta bude filin horas da ‘yan wasanta da aka rufe sakamakon karuwar annobar cutar Corono. An dai rufe filin wasan...
Kungiyar kwallon kafa ta Nantes dake kasar Faransa ta kori mai horas da ‘yan wasanta Christian Gourcuff bisa rashin nasara da kungiyar ke samu a gasar...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandare wato JAMB za ta shirya jarabawar gwaji ga wadanda suka nemi aiki a hukumar kula da shige da...
Hukumar wasan kwallon kurket ta Najeriya wato NCF ta shirya kaddamar da tsohon dan wasan kasar Sri Lanka Asanka Gurusinha a matsayin sabon mai horas da...
Ministan matasa da wasanni Sunday Dare, ya ce, ma’aikatar wasanni taki amincewa da kudirin kashe sama da naira miliyan 81 wajen daidaita tsawon ciyawa a filin...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Frank Lampard, ya ce, dan wasan gaba Olivier Giroud da yake son sauya sheka nada matukar muhimmanci a...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester City Pep Guardiola, ya ce, yana bukatar kungiyar ta dauko dan wasa Aston Villa Jack Grealish. Guardiola ya...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasar Libya Ali El Margini ya ajiye aikinsa bayan da kungiyar ta yi rashin nasara a wasanni uku da...
Daraktan wasanni na kungiyar kwallopn kafa ta PSG Leonardo, ya ce, sun fara tattaunawa da ‘yan wasansu Neymar da Kylian Mbappe kan batun kwantiraginsu da kungiyar....