Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Sevilla dake kasar Spaniya Frederic Kanoute, ya ce dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Samuel Chukwueze,...
‘Yar wasan kungiyar kwallon Kwando ta kasa ta mata D’Tigress Evelyn Akhator, ta ce buga gasar wasannin motsa jiki na bazara wato Olympic shi ne babban...
An yiwa dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Ac Milan dan kasar Andalus wato Spain, Samu Castillejo fashi a birnin Milan na kasar Italiya a yammacin...
This is a Story in the imagination of the writer anyway as LMC or NFF or Sport Ministry never said so or discussed this with anybody...
Yar wasan kasar Amurka Taylor Townsend ta ce a hankali ta fara fahimtar matsalolin da take samu ga ‘yan wasan tennis mata Bakar fata. Townsend ta...
Dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Ogenyi Onazi, ya buka ci iyaye a kasar nan da su rinka wayar da kan...
Mataimakin mai horar da kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Joseph Yobo, ya ce ‘yan wasan dake buga gasar Firimiya ta kasa, na bukatar filin...
Ministan Matasa da Wasanni, Sunday Dare, ya ce Kungiyoyin dake buga gasar Premier ta Kasa dole ne a yi musu gwajin cutar Corona kafin dawowa ci...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Schalke 04, dake kasar Jamus wanda ya zo aro daga kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Jean Clair Todibo, zai koma...
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta yi barazanar janye kwantaraginta da kocin Super Eagles Gernot Rohr matsawar kungiyar ta gaza tabuka rawar gani. Ministan wasanni, Sunday...