Akalla mutane 44 ne suka rasa rayukansu ya yin da wasu da dama suka jikkata sakamakon wani turmutsitsi da ya faru a wajen bautar mabiya addinin...
Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) Burgediya janar Muhammad Buba Marwa mai ritaya, ya ce jami’an hukumar sun samu nasarar...
Daya daga cikin dattijan jihar Borno farfesa Khalifa Dikwa, ya yi zargin cewa wasu daga cikin jami’an gwamnatin kasar nan suna yin zagon kasa ga harkokin...
Jagoran jam’iyar APC na kasa sanata Bola Ahmed Tinubu ya yi hasashen cewa jam’iyyar APC ce za ta lashe zaben shugaban kasa a shekarar dubu biyu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci kasar Amurka da ta sauya matsugunin shalkwatar sojinta da ke kula da nahiyar afurka (AFRICOM) daga birnin Stuttgart na Jamus...
Majalisar wakilai ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gaggauta ayyana dokar tabaci kan harkokin tsaro a kasar nan. Wannan na zuwa ne biyo...
Jam’iyyar APC ta ce nan ba da jimawa ba shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi maganin ‘yan ta’adda da ke zubar da jinin al’umma babu gaira...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da madugun jam’iyyar APC na kasa sanata Ahmed Bola Tinubu a fadar Asoro a daren jiya litinin. Jagoran jam’iyyar...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama wasu matasa sama da ashirin da ta ce suna fashin wayoyin jama’a. A cewar rundunar matasan sun fake da...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta radio da talabijin ta kasa (NBC) ta dakatar da tashar talabijin ta Channels sakamakon hira da ta yi da...