Hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa NCDC ta tabbatar da samun karin mutane 403 dake dauke da cutar Coronavirus a jihohi 19 na kasar nan da...
Kwamitin wayar da kai da hadin gwiwar majalisar limamai da ta malamai ta jihar Kano sun shirya wani taron bita na kwanaki uku domin wayar da...
Jihar Kano ta dawo ta uku a yawan masu cutar Coronavirus a Najeriya, yayinda birnin tarayya Abuja ta dawo ta biyu. Mutum 1092 aka tabbatar sun...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta gano wasu miyagun kwayoyi da kudinsu ya tasamma miliyan 25 a yankin unguwar Sabon Gari....
Gwamnatin jihar Kano ta magantu kan sassauta dokar kulle a jihar da gwamnatin tarayya tayi. A cikin wata sanarwa da Gwamnatin Kano fitar a daren Litinin...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da samun karin mutane 13 dauke da cutar Covid-19 a jihar a ranar Laraba. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ce ta...
Hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa NCDC tace an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Kogi. Cikin jadawalin wadanda suka kamu da cutar da NCDC ta...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai ya kara tsawaita dokar kulle da zaman gida tsawon makonni biyu a jihar. Mataimakiyar gwamnan jihar Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe...
Maimartaba Sarkin Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira ga al’ummar Kano da su kiyaye dangane da yanayin da ake ciki na annobar Covid-19 da ta janyo...
Maimartaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris ya ce ranar Lahadi itace ranar Sallah a garin Zaria. Cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Wazirin Zazzau,...