Gwamnatin jihar Katsina ta ce an samu ma’aikatan lafiya 14 da suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Gwamnan jihar Alhaji Aminu Bello Masari shi ne...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yanzu haka an sallami mutane 3 daga cikin wadanda suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Babban jami’i a kwamitin yaki...
Kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta tabbatar da cewa izuwa yanzu Likitoci 34 ne suka kamu da cutar Covid-19 yayin da suke tsaka da...
Rahotonni a nan Kano na cewa an cimma matsaya tsakanin ‘yan Kasuwar kayan masarufi ta Singer da kuma hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce zuwa ranar Talatarnan mutane 481 ne suka warke sarai daga cutar Covid-19 a fadin kasarnan. Cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa adadin wadanda suka kamu da cutar Covid-19 a jihar sun kai mutane 342. A daren lahadinnan, ma’aikatar lafiya ta...
Gwamnatin jihar Sokoto ta sanya dokar takaita zirga-zirga daga karfe 8 na dare zuwa karfe 6 na safe. Gwamnan jihar Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ne ya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata rika bude gari a lokacin nan na zaman gida a duk ranar litinin da alhamis daga karfe goma na safe...
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah ya yiwa maimartaba Sarkin Rano Alhaji Tafida Abubakar Ila rasuwa yanzu-yanzu a asibitin Nassarawa dake nan Kano. Dan majalisar tarayya mai...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yanzu haka adadin wadanda suka kamu da cutar Covid-19 ya kai 219 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta wallafa...