Gwamnatin jihar Kaduna, ta sanar da cewa bata da nufin dakatar da layukan sadarwa, kamar yadda ake ta yaɗa jita-jitan cewa zata aiwatar da hakan. Hakan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karɓi baƙuncin Yariman ƙasar Saudiyya kuma Ministan harkokin ƙasashen waje, Yarima Faisal Bin Farhan Al-Saud a fadar sa, a ranar Talata....
Ƙungiyar Taliban a ƙasar Afghanistan ta naɗa Muhammad Hassan Akhund a ranar Talata, a matsayin wanda zai jagoranci gwamnatin Afghanistan, makonni kaɗan bayan ƙwace mulkin ƙasar....
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC ta ce, ta fara aikin nazartar dokokin ƙungiyar a fadin ƙasar nan. Shugaban sashen bincike na ƙungiyar NLC Dakta Onoho’Omhen Ebhohinhen...
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa ta ƙasa NCDC ta ce mutane 65,145 ne suka kamu da cutar kwalara a jihohin 23 cikin kwanaki biyar. Hukumar ta...
Hukumar Kula da yanayi ta ƙasa NiMET ta yi hasashen samun mamakon ruwan sama mai ƙarfin gaske a Kano na tsawon kwanaki 3. NiMET ta ce,...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na wata ganawa da shugabannin tsaron kasar nan a fadar sa da ke Villa a Abuja. Rahotanni sun bayyana cewa shugaba Buhari...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, ta ce samar da makarantun koyar da kiwon lafiya a ƙananan hukumomin da ke wajen birni, zai taimakawa mazauna karkara damar...
A kwana-kwanan nan ne jihar Zamfara ta ɗauki sabbin matakai domin yaƙi da matsalar tsaro ciki kuma har da rufe layukan waya. Gwamnan jihar Zamfara, Bello...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir el-Rufai ya yi kira ga hukumar shirya jarabawa ta JAMB, da su daina bawa ƴan Arewa fifikon maki. Gwamnan yace tun bayan...