

Ma’aikatar kudi ta tarayya ta shaidawa kwamitin kula da rundunar sojin kasar nan na majalisar dattijai cewa gwamnatin ta kashe naira biliyan dari da casa’in da...
Majalisar wakilai ta amincewa shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ciyo bashin dala biliyan daya da rabi daga kasashen waje don gudanar da ayyukan raya kasa....
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 03 ga watan Mayu, a matsayin ranar hutu a fadin kasar nan na bikin murnar ranar ma’aikata ta Duniya. Ministan...
Kamfanin mai kasa (NNPC) ya shaidawa gwamnatin tarayya da gwamnonin kasar nan dalilan da ke sanyawa ba ya sanya kudade masu yawa a asusun tarayya. ...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta sanya ranar 18 ga watan Fabarairun shekarar 2023 a matsayin ranar da za a gudanar da babban...
Shugaban kasar Amurka mista Joe Biden ya kara mafi karancin albashi zuwa dala 15 kwatankwacin naira 6,750 A jiya talata ne shugaba Biden ya bayyana wannan...
Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur ta OPEC da sauran kasashe masu arzikin man fetur da ba sa cikin kungiyar, sun cimma yarjejeniyar kara adadin man...
Daya daga cikin dattijan jihar Borno farfesa Khalifa Dikwa, ya yi zargin cewa wasu daga cikin jami’an gwamnatin kasar nan suna yin zagon kasa ga harkokin...
Jagoran jam’iyar APC na kasa sanata Bola Ahmed Tinubu ya yi hasashen cewa jam’iyyar APC ce za ta lashe zaben shugaban kasa a shekarar dubu biyu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci kasar Amurka da ta sauya matsugunin shalkwatar sojinta da ke kula da nahiyar afurka (AFRICOM) daga birnin Stuttgart na Jamus...