Masu aikin ceto na ci gaba da neman jirgin ruwan sojin kasar Indonesiya da ya yi batan dabo a ranar larabar da ta gaba. Rahotanni...
Wani rahoto da cibiyar bincike kan harkokin tsaro ta fitar, ya nuna cewa akalla mayakan Boko haram dubu hudu ne suka tsere daga bakin daga. ...
Fadar shugaban kasa ta goyi da bayan ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki Dr Isa Ali Pantami sakamakon zargin da ake yi masa da furta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci jami’an tsaron kasar nan da su kara kokari wajen kawo karshen matsalar rashin tsaro da ke addabar kasar nan. ...
A yau juma’a ake sa ran za ayi jana’izar tsohon shugaban kasar Chadi marigayi Idriss Deby wanda ake zargin ‘yan bindiga sun kashe shi a baya-bayan...
Wasu fusatattun ɗaurarru sun yi ƙoƙarin arce wa daga babban gidan gyaran hali na Kano da ke Kurmawa. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da...
Hukumar yaki da fasawauri ta kasa kwastam ta gargadi masu fasakwaurin kayayyaki da su guji amfani da shiyyar Kano wajen aikata miyagun ayyukansu domin kuwa hukumar...
Babban hafsan sojin kasa na kasar nan laftanal janar Ibrahim Attahiru, ya ce, zai yi matukar wuya dakarun kasar nan su samu nasarar kakkabe ‘yan ta’adda...
Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, ‘yan bindiga sun sace daliban wata jami’a mai zaman kanta mai suna Green Field university da ke garin Kaduna. ...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta kama wasu mutane 15 da a ke zargin yan fashi da makami ne. Wannan na cikin wata sanarwa mai dauke...