Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa dakarun operation lafiya dole da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan. Muhammadu Buhari...
Ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki Dr. Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa kuruciya ce ta sa ya ba da wasu fatawoyi da ake zargin...
Gwamnatin jihar Katsina ta amince da fara amfani da karnuka don kula da makarantun kwana da ke fadin jihar baki daya. Kwamishinan ilimi na jihar Dr....
Ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki Dr. Isa Ali Pantami, ya nesanta kansa da zargin alaka da kungiyoyin ‘Taliban da Al-Qa’eda. A cewar Pantami ko-kadan...
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan, sun kashe wasu kwamandojin kungiyar boko...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya dakatar da dagacin garin Badarawa da ke masarutar Shinkafi, Surajo Namakka sakamakon samun-sa da aka yi da sayarwa ‘yan ta’adda...
Ya zuwa yanzu, akalla mutane dubu dari ne suka tsere daga garin Damasak na jihar Borno zuwa Jamhuriyar Nijar mai makwabtaka da su a Larabar nan, ...
Akalla ‘yan bindiga 30 ne suka rasa rayukansu sakamakon kisan da al’ummar kauyen Majifa da ke yankin karamar hukumar Kankara da ke jihar Katsina su ka...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a kauyen Wawan Rafi da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna tare da kashe mutane biyu da safiyar...
A ranar 13 ga watan Afrilun 2007 Allah ya yiwa fitaccen malamin addinin musuluncin nan da ke Kano, Sheikh Jafar Mahmud Adam rasuwa. Shehin malamin...