Majalisar dokoki ta kasa ta gayyaci Ministan ilimi, Malam Adamu Adamu da ya zo ya yi ma ta jawabi kan dakatar da shirin bude makarantu da...
Gwammatin jihar Kano ta ce ya zuwa yanzu sati biyu kenan ba a samu ko mutum guda da cutar Corona ta hallaka ba a Kano. Mataimakin...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta ce babu-gudu ba ja da baya kan daukar mataki kan wadanda suka kasa kaya a...
Siyasar Kano dai aka ce sai Kano, Malam Salihu Sagir Takai dai daya ne daga cikin manyan ‘yan takarar gwamnan Kank a zabukan shekara ta 2011,...
Masaraurtar Kano ta sanar da soke yin atisayen dawakai ga daukacin al’ummar masarautar. Hakan na kunshe ne cikin sanarwar da masarautar ta fitar a ranar Litinin...
Masanin kimiyyar siyasa nan na jami’ar Bayero da ke nan Kano, Dakta Sa’idu Ahmad Dukawa ya bayyana cin hanci da rashawa a matsayin babban abinda ke...
Gwamnatin tarayya tace sakamakon karyewar tattalin arziki saboda annobar corona musamman ma a tsakanin manoma ne yasa ta rage farashin takin da take samarwa daga naira...
Gwamnatin jihar Lagos ta ce akwai mutane akalla dubu biyu da dari da casa’in da ake jiran su mika kansu ga cibiyoyin killace masu fama da...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Kano ta ce dalilin da ya sanya bata binciki zargin rashawa da ake yiwa gwamna...
Masu zanga-zanga a Mali sun tilasta wa kafar yaɗa labaran ƙasar katse shirye-shiryenta yayin wani gagarumin jerin gwano a Bamako, babban birnin ƙasar. ‘Yan sanda sun...