Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta bukaci gwamnatin tarayya da ta samar da wata kotu ta musamman da zata rika sauraren kararrakin Fyade don yanke hukunci...
Kungiyar gwamnonin arewacin kasar nan ta nuna goyon bayanta ga gwamnatin tarayya kan matakin da ta dauka na ci gaba da garkame makarantu musamman na sakandare...
Babban sufeton ‘yan sandan kasar nan Muhammad Adamu ya bada umarnin janye dukannin ‘yan sandan da ke aiki a hukumar yaki da cin hanci da rashawa...
Hukumar kula da ‘yan Najeriya mazauna kasashen ketare ta ce a yanzu haka wasu ‘yan Najeriya da suka makale a kasashen Malaysia da Thailand sakamakon cutar...
Rugujewar wani gini mai hawa Uku a jihar Lagos ya yi sanadiyyar mutuwar wani kankanin yaro tare da jikkata wasu mutane 6 a yankin Lagos Island....
Kamfanin rarraba wutar lantarki na kasa TCN yace yunkurin da suke yi na samar da babbar transformer (mobile transformer) a Bichi da zata rika bai wa...
An bayyana cewa rashin tsari ne ya janyo tabarbarewar ilimi a wannan lokaci da duniya ke fuskantar annobar corona. Dakta Abubakar Sadiq Haruna na tsangayar ilimi...
Kimanin ‘yan Najeriya 246 ne aka dawo da su gida daga hadaddiyar daular larabawa sakamakon annobar cutar Covid-19. Hakan na cikin wata sanarwa da hukumar kula...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nada Abdurrazak Datti Salihi a matsayin sabon shugaban hukumar tattara kudaden haraji na cikin gida a Kano wato KIRS....
Hukumar kula da matasa ‘yan hidimar kasa ta sanar da cewa a ranar 16 ga watan Yulin nan da mu ke ciki ne za ta yaye...