

Karon farko cikin shekaru 16 za ayi wasan daf da na kusa da na karshe a gasar zakarun kungiyoyin nahiyar turai (Champions League) babu Lionel...
Shugaban kasar Ghana Nana Addo, ya ce, zai baiwa kowane dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasar ‘yan kasa da shekara 20 kyautar dala dubu 10...
Cristiano Ronaldo da kungiyarsa ta Juventus sun gaza kai bantensu a gasar zakarun turai (Champions League), duk kuwa da nasarar da kungiyar ta samu akan takwararta...
Babban sakataren kwamitin Olympic na kasa Olabanji Oladapo, ya ce, za a bai wa ‘yan wasan guje-guje da tsalle-tsalle da suka samu damar zuwa gasar Olympic...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF Amaju Pinnick, ya ce, shi bai ga wani kalubale ba dan tawagar Super Eagles ta bi jirgin ruwa zuwa...
Kungiyar kwallon Kwando ta Atlanta Hawks ta raba gari da mai horar da ‘yan wasanta Llyod Pierce, sakamakon rashin tabuka abin a zo a gani da...
Kungiyoyi da dama a nahiyar Turai da fadin duniya, sun dau dogon zango suna samun nasara a wasanni daban-daban da suka fafata a gasar wasanni daban-daban....
Rahotanni dake fitowa daga kasar Spain na cewa za a yi gwanjon Motar Kawa (Luxurious), ta marigayi tsohon gwarzon dan wasan kasar Argentina Diego Maradona. Motar,...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Simba FC, na kan tattaunawa da tawagar Stromsgodset FC ta ƙasar Norway don cimma matsayar komawar ɗan wasan gaba Junior Lokosa. Lokosa...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Gernot Rohr, ya ce, yana fatan dan wasa Victor Osimhen dake taka leda a Napoli zai...