Kungiyar gwamnonin arewa maso gabashin kasar nan ta bukaci gwamnatin tarayya da ta kara azama a yaki da ta ke da kungiyar Boko Haram. Gwamnonin sun...
Masu garkuwa da mutane sun kama matar Dan majalissar jiha mai wakiltar karamar Hukumar Gwiwa a jihar Jigawa. Masu Garkuwar su 6, sun shiga garin Tsubut...
Al’umma a Kano sun jima suna zargin masu motocin daukar kaya na Tirela da haifar da cunkuoson ababen hawa a manyan kasuwanni da titunan jihar Kano....
Kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar gas ta kasa NUPENG ta bai wa mambobinta da ke shiyyar Lagos umarnin dakatar da rarraba man fetur a jihar...
Hukumomi a kasuwar Muhammadu Abubakar Rimi da aka fi sani da kasuwar Sabongari a nan Kano, sun ce, za su yi iya kokarinsu wajen ganin cewa,...
Gwamnatin jihar Katsina ta nuna gamsuwar ta bisa aikin da jami’an soji da sauran jami’an tsaro ke yi wajen dawo da zaman lafiya a jihar. Wannan...
A jihar Kaduna, an fara daukar matasa su dubu ashirin da uku ayyuka na wucin gadi, ta cikin shirin nan na gwamnatin tarayya na daukar mutane...
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa ta bukaci gwamnatin jihar Kano da ta biya tarin bashin kudaden ariya-ariya da garatuti da ‘yan fansho a jihar ke binsu...
8:30pm Har zuwa wannan lokaci hukumar Anti Corruption na ci gaba da tsare, dan gidan mai baiwa gwamnan Kano shawara kan al’amuran addini da kuma sauran ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta cafke wani fitaccen dan sara suka mai suna Aminu A. Aminu dan shekaru 21 wanda ake zargi da...