Rahotonnin daga fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na cewa ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a yau Juma’a. Hakan na nufi musulmi za...
Tun bayan bullar cutar Covid-19 a Kano akan samu wasu ranaku da ba a samu kari na wadanda aka gano suna dauke da cutar ba. Ko...
Ministan sadarwa na kasa Dakta Isa Ali Pantami ya baiwa samari lakanin samun farin jini a wurin ‘yan matansu. Wani matashi mai amfani da shafin Twitter...
Ana ta yada wani labari a kafafan sada zumunta na cewa hukumar lafiya ta duniya WHO ta zabi jihar Kano kadai domin yin gwajin maganin cutar...
A dazu-dazun nan ne a yayin zaman majalisar ministoci da shugaba Isufu Mahamadu ya jagoranta gwamnatin Nijar ta bayyana matakinta na janye dokar hana jigila a...
Yayinda masana kiwon lafiya ke cewa cutar Coronavirus tafi barazana ga tsofaffi saboda rashin karfin gwarkuwar jiki da basu dashi sai gashi wata tsohuwa mai ran...
Babbar kotun jiha ta daya dake birnin Gusau na jihar Zamfara ta yankewa wani matashi mai suna Kamalu Yusuf mazaunin unguwar Geji dake Gusau hukuncin kisa...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa mutane 74 sun warke daga cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta Kano ta sanar a daren ranar Talata...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da sallamar mutane 63 da suka warke daga cutar Covid-19 a jihar. Wannan adadi dai ya sanya adadin wadanda suka warke...
Gwamnatin jihar Sokoto tace ta sallami wasu mutane 6 da suka warke daga cutar Covid-19 a Litinin dinnan. Ma’aikatar lafiya ta jihar Sokoto ta wallafa a...